iqna

IQNA

kasar sudan
IQNA - Wata kafar yada labarai ta kasar Sudan ta rawaito cewa wasu gungun mata 'yan kasar Sudan sun sami damar haddace kur'ani baki daya a cikin kwanaki 99 a wani darasi na haddar kur'ani.
Lambar Labari: 3491053    Ranar Watsawa : 2024/04/27

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta sanar da matakin da ta dauka na shirin  aike da wata babbar tawaga zuwa kasar Sudan.
Lambar Labari: 3489090    Ranar Watsawa : 2023/05/05

Tehran (IQNA) Matakin da dakarun da ake kira na daukin gaggawa RSF na Sudan suka dauka na cire kalmar "Quds" daga tambarin ta ya haifar da martani daban-daban a dandalin sada zumunta na Twitter.
Lambar Labari: 3489046    Ranar Watsawa : 2023/04/27

Tehran (IQNA) Mataimakin shugaban majalisar mulkin kasar Sudan ya jaddada wajabcin kawar da bala'i da tada kayar baya a yankin yammacin Darfur a wajen bikin rufe kur'ani.
Lambar Labari: 3487636    Ranar Watsawa : 2022/08/04

Tehran (IQNA) Gwamnatin kasar Sudan ta sanar da cewa, za a ci gaba da gudanar da ayyukan kur'ani mai tsarki da kuma ilimin addinin muslunci na kasar  da kuma la'akari da mawuyacin halin da ake ciki na siyasa.
Lambar Labari: 3486885    Ranar Watsawa : 2022/01/30

Tehran (IQNA) Tashar talabijin ta Isra'ila ta bayar da rahoton cewa, wata tawagar yahudawan sahayoniya ta yi tattaki zuwa Sudan domin ganawa da Abdel Fattah al-Burhan, shugaban majalisar gudanarwar kasar da kuma manyan hafsoshin soji.
Lambar Labari: 3486846    Ranar Watsawa : 2022/01/20

Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta OIC ta yi maraba da sanarwar da Majalisar Dinkin Duniya ta fitar na gudanar da tattaunawa tsakanin bangarorin siyasar Sudan.
Lambar Labari: 3486801    Ranar Watsawa : 2022/01/10

Tehran (IQNA) rahotanni sun ce wata tawagar yahudawan Isra'ila ta ziyarci kasar Sudan a cikin kwanakin da aka yi juyin mulki.
Lambar Labari: 3486507    Ranar Watsawa : 2021/11/03

Tehran (IQNA) ana ci gaba da yin tir da Allawadai da juyin mulkin da sojoji suka yia kasar Sudan.
Lambar Labari: 3486477    Ranar Watsawa : 2021/10/26

Tehran (IQNA) dubban jama’a suna halartar tarukan karatun kur’ani mai tsarki a masallatai.
Lambar Labari: 3485540    Ranar Watsawa : 2021/01/09

Rahotanni daga kasar Sudan na cewa a yau Lahadi wata tawagar yahudawan Isra’ila ta isa birnin Khartum a yau.
Lambar Labari: 3485370    Ranar Watsawa : 2020/11/15

Tehran (IQNA) a jiya ne Allah ya yi wa sheikh Nurain Muhamma Sadiq fitaccen makarancin kur’ani dan kasar Sudan rasuwa.
Lambar Labari: 3485343    Ranar Watsawa : 2020/11/07

Tehran (IQNA) Kwamitin fatawa a Sudan ya fitar da bayanin da ke tabbatar da rashin halascin kulla alaka da Isra'ila.
Lambar Labari: 3485234    Ranar Watsawa : 2020/10/01

Tehran (IQNA) Saudiyya da hadaddiyar daular larabawa suna ci gaba da matsa lamba a kan Sudan domin ta kulla hulda da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485199    Ranar Watsawa : 2020/09/19

Gwamnatin Sudan ta sanar da soke koyar da karatun kur’ani a makarantun Reno.
Lambar Labari: 3484405    Ranar Watsawa : 2020/01/11

Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da wani zaman taro mai taken sulhu a tsaanin al’uma a kasar Sudan tare da halartar masana daga sassa na duniya.
Lambar Labari: 3482246    Ranar Watsawa : 2017/12/28